Dakarun sojan ƙasan Najeriya tare da haɗin gwiwar dakarun sojan saman Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar daga hannun ƴan bindiga. Kuɓutar da matar na zuwa
Dakarun sojan ƙasan Najeriya tare da haɗin gwiwar dakarun sojan saman Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar daga hannun ƴan bindiga. Kuɓutar da matar na zuwa
Dakarun sojan Najeriya bataliya ta 3 sun samu nasarar dakile wani farmaki da ake zargin mayakan ƙungiyar ISWAP da kaiwa a karamar hukumar Ngala dake jihar Borno. Kafar yada labarai
Jami’ar Tarayya da ke Birnin Kebbi (FUBK) ta tabbatar da rasuwar ɗaya daga cikin ɗalibanta, Zaharadeen Nuhu, bayan wani hari da ake zargin wasu masu aikata laifi sun kai masa
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Edo ta kama wata mata mai suna Uzebor Emmanuel, wadda aka fi sani da “Aza Woman”, bisa zargin yada rahoton karya cewa an yi garkuwa da
Shugabancin jam’iyar PRP na kasa ya tabbatar da tsohon gwamnan jihar Cross River, Donald Duke a matsayin halastaccen wanda aka zaba da zai yiwa jam’iyar takarar shugaban ƙasa a zaɓen
Babban Lauyan Najeriya (SAN), Femi Falana, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar masu gadin dazuka 1,000 aiki a Jihar Borno domin ƙarfafa matakan yaƙi da rashin
Wani farmakin haɗin gwiwa da sojojin Najeriya da rundunar sojin Amurka ta AFRICOM suka gudanar ya hallaka ‘yan ta’addan ISWAP guda ashirin da ɗaya a jihar Borno. Rahotanni sun nuna
Rundunar tsaro ta NSCDC da aka fi sani da Civil Defence ta samu nasarar kama wasu mutane biyar da ake zarginsu da kasancewa mambobi na gungun wasu barayin babura da
Jam’iyyar APC ta ayyana Jamilu Isyaku Gwamna a matsayin wanda zai yi mata takarar gwamnan jihar Gombe a zaben shekarar 2027. An ayyana Gwamna ne biyo bayan zaben fitar da
Manoma a jihar Diffa da ke jamhuriyar Nijar sun bayyana damuwa kan matsalolin da ke barazana ga samar da abinci a yankin. Sun ce rashin tsaro da hare-haren masu ɗauke
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da mutuwar jami’anta goma sha bakwai bayan harin ‘yan ta’adda a makarantar horas da dakarun musamman ta sojoji da ke Buni Yadi a karamar
Jami’an hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati sun kama, Mustapha Abdullahi shugaban hukumar makamashi ta Najeriya wato Energy Commission of Nigeria a turance kan zargin
Nyesom Wike ministan babban birnin tarayya Abuja a ranar Talata ya ziyarci shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda a gidansa dake Abuja. Har ya zuwa lokacin wallafa wannan labarin
Sanata mai wakiltar mazaɓar, Bauchi ta tsakiya, Abdul Ahmad Ningi ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar PDP. Ningi ya bayyana haka a cikin wata wasikar yin murabus daga jam’iyar da
Gwamnatin Najeriya ta fara shirin dawo da ‘yan kasarta da ke son komawa gida daga Afirka ta Kudu, sakamakon karuwar fargabar yiwuwar hare-hare kan baki a ƙasar. Ministar harkokin wajen
Jam’iyyar hamayya ta ADC ta sanar da fara sayar da fom ɗin takara domin muƙamai daban-daban gabanin babban zaɓen ƙasar na 2027. A cikin wata sanarwa da kakakin jam’iyyar na
Jam’iyar LP ta zaɓi, Nenadi Usman a matsayin cikakkiyar shugabar jam’iyar. An zaɓi Usman a ranar Talata a wurin babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Umuahia babban birnin jihar
Nafiu Bala jigo a jam’iyar ADC ya jagoranci zanga-zangar magoya bayansa ya zuwa ofishin hukumar zabe ta INEC dake Abuja a ranar Alhamis. Bala na ikirarin cewa shi ne halastaccen
Rikicin jam’iyar ADC na cigaba da kara tsamari bayan da wani tsagi ya sake bulla da ya ce bai yadda da shugabancin ɓangaren David Mark ba da kuma na Nafiu
Wasu mutane da ake zargin batagari ne sun kashe aƙalla mutane 11 tare da kone gidaje sama da 50 a garuruwan Akyawa da Udege dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar