Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun ce kudirin biyan mafi karancin albashi na Naira 60,000 da gwamnatin tarayya ta yi ba zai dore ba kuma ba za su iya aiwatarwa ba.
Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun ce kudirin biyan mafi karancin albashi na Naira 60,000 da gwamnatin tarayya ta yi ba zai dore ba kuma ba za su iya aiwatarwa ba.
Fadar shugaban kasa ta bayyana a matsayin karya ne labarin da ake yadawa cewa ministan kudi kuma ministan tattalin arziki Wale Edun ya gabatar da N105,000 a sabon tsarin mafi
Jami’in hulda da jama’a na ‘yan sandan jihar Legas, SP Benjamin Hundeyin, ya yi watsi da jita-jita da ke yawo game da zargin sace wani jami’in ‘yan sanda na Legas.
Mambobin kungiyar kwadagon da suka hada da Nigeria Labour Congress da Trade Union Congress, a ranar Talata, sun dakatar da yajin aikin na kwanaki biyar, kamar yadda wani jigo a
Bayan ganawar sa’o’i shida a ranar Litinin, gwamnatin Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kungiyar kwadago bayan da gwamnati ta yi alkawarin cewa shugaba Bola Tinubu ya kuduri
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ya kwace lasisin gudanarwa na bankin Heritage. A wata takarda da bankin ya fitar, ya ce ya ɗauki matakin ne “domin tabbatar da ingantaccen
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani mutum da ake zargi da yunkurin sayar da ‘yarsa ‘yar shekara biyar a kan Naira miliyan 1.5. Wanda ake zargin mai
Mambobin kungiyar kwadago, a ranar Juma’a, sun shelanta yajin aikin sai baba-ta-gani a fadin kasar saboda kin amincewar da gwamnatin tarayya ta yi na kara karin mafi karancin albashi daga
Gwamnatin tarayya ta sake mika goron gayyata zuwa ga kungiyar kwadago domin ci gaba da tattaunawa kan batun mafi karancin albashi, kamar yadda wata majiya mai tushe ta shaida wa
A daren ranar litinin ne aka bayar da rahoton jin harbin bindiga a kusa da karamar fadar inda hambararren Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, ke zama a Nasarawa GRA na
Rundunar sojin Najeriya ta gurfanar tare da korar wasu sojoji shida da ake zargi da hannu a mutuwar wani jami’in hukumar NDLEA, Kingsley Chimetalo, a gaban kotu. An mika hudu
Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce adadin maniyyata 18,906 na shekarar 2024/1445 aka yi jigilarsu zuwa kasar Saudiyya. Hukumar ta bayyana hakan ne a rana ta 11 ta jigilar. Rahotanni
Daga Aliyu M. Ahmad Ba tilas sai ka sanya manyan shadda ko yadi ba, ka ɗinka daidai da kai, kilaritarka ta sha gugar charcoal. Sutura mutunci ce, ka mutunta kanka
Shekaru hudu bayan sauke Muhammadu Sanusi II daga matsayin Sarkin Kano, Gwamna Abba Yusuf, na jihar Kano ya mayar da shi kan karagar mulki. Gwamnan ya sanar da hakan ne
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sanar da cewa za su fara aiwatar da tsarin mafi ƙarancin albashi naira 30,000 ga ma’aikatan jihar daga farkon watan Yuni mai zuwa.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon kwamandan rundunar ‘yan sandan farin kaya DCP Abba Kyari na tsawon makonni biyu bayan ya shafe watanni 27
Hajiya Nana, uwargidan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a ranar Laraba, ta jagoranci tawagar shugabannin mata na Renewed Hope Initiative a ziyarar hadin kai da suka kai a sakatariyar jam’iyyar
Hajiya Nana, uwargidan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a ranar Laraba, ta jagoranci tawagar shugabannin mata na Renewed Hope Initiative a ziyarar hadin kai da suka kai a sakatariyar jam’iyyar
Matatar mai ta Fatakwal mai tace mai ganga 210,000 a kowacce rana na iya fara aiki a karshen watan Yuli bayan dogon lokaci. Jami’in hulda da jama’a na kasa na
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatollah Ali Khamenei ya sanar da zaman makoki na kwanaki biyar saboda rasuwar shugaban kasar Ibrahim Raisi wanda ya mutu a hatsarin jirgin