Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan hafsoshin tsaro a fadarsa da ke Abuja a ranar Talata. Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ne ya jagoranci tawagar
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan hafsoshin tsaro a fadarsa da ke Abuja a ranar Talata. Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ne ya jagoranci tawagar
Mutane da dama sun jikkata, yayin da gidaje suka kone a sakamakon tashin hankalin da ya barke a garin Shimankar da ke Karamar Hukumar Shendam a Jihar Plateau a ranar
Rasha ta nuna damuwa game da asarar rayukan fararen hula a sakamakon sabbin hare-haren da Isra’ila ta kaddamar kan Zirin Gaza. Rahotanni sun bayyana cewa hare-haren da aka kai ranar
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Anas Yakubu, mai shekaru 33, bisa zargin kashe matarsa ta ‘yar uwa, Fatima Adamu, a kauyen Baura da ke
Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN) ta karyata rahotannin da ke yawo cewa Fulani na shirin kai hare-hare a wasu yankunan kananan hukumomin Barkin Ladi, Mangu, Bokkos
Sojojin Najeriya sun kama wasu fitattun masu garkuwa da mutane guda biyu, Bashir Mohammed da Ismail Mohammad, a Jihar Filato. Rundunar sojin ta bayyana hakan ne a shafinta na Facebook
Jami’an tsaron da ke gadin majalisar dokokin jihar Rivers sun hana Gwamna Siminalayi Fubara shiga zauren majalisar bayan sun rufe ƙofofin shiga. A cikin wani bidiyo da sakataren yaɗa labaran
Rundunar ’yan sandan birnin Tarayya, Abuja, ta bayyana cewa jami’anta sun kashe wani fitaccen ɗan bindiga mai garkuwa da mutane, Dogo Saleh. Kakakin rundunar, SP Josephine Adeh, ta shaida wa
Majalisar Wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da gaggauta dakatar da sabon karin kudaden cire kudi a ATM da kuma janye dakile cire kudi kyauta ga abokan huldar da
Hukumar Yaki da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta cafke wasu mutane 31, ciki har da Sinawa hudu, bisa zargin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki kuma ya koma jam’iyyar SDP. Bayanai sun nuna cewa ya riga ya mika takardar murabus dinsa
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta sake ɗage babban taronta na kasa (NEC) zuwa ranar 15 ga Mayu, 2025. Sanarwar hakan na kunshe cikin wata takarda da jam’iyyar ta
Hukumar Kula da Albarkatun Mai ta Ƙasa (NMDPRA) ta ba da lasisi ga wasu kamfanoni uku don buɗe sabbin matatun mai a jihohin Abia, Delta, da Edo. A wata sanarwa
Wasu manoma a jihar Kaduna sun bayyana damuwarsu kan yadda tsadar takin zamani ke barazana ga harkar noma a bana. Manoman sun ce hauhawar farashin takin na iya rage yawan
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Ribas (RSIEC) ta bayyana ranar 9 ga Agusta, 2025, a matsayin ranar da za a gudanar da sabon zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi a
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta gabatar da ƙorafi kan cin zarafi da ta yi zargin Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya yi mata. Sanata Natasha ta
Wani babban shugaba a cikin ’yan ta’adda ya mika wuya ga dakarun sojojin Najeriya a karamar hukumar Jibia da ke jihar Katsina, inda ya sako mutane 10 da ya yi
‘Yan sanda a Jihar Yobe sun cafke mutum shida da ake zargi da hannu a kisan wasu jami’ansu guda biyu a kauyen Kolere da ke karamar hukumar Fune. Mataimakin Kwamishinan
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2025 bayan amincewar Majalisar Dokoki ta Kasa. Majalisar ta amince da kasafin Naira tiriliyan 54.99, wanda a baya
Hukumomi sun sanar da ganin jinjirin watan Ramadan a Saudiyya a ranar Juma’a, lamarin da ya tabbatar da cewa azumin watan Ramadan zai fara a ranar Asabar, 1 ga Maris,