Jami’ar Clifford da ke Owerrinta, Jihar Abia, ta dakatar da wani jami’in ta mai suna Mista Obioma Nwogwgwu, bisa zargin neman lalata da wata dalibar ‘yar shekara 17. Kungiyar kare
Jami’ar Clifford da ke Owerrinta, Jihar Abia, ta dakatar da wani jami’in ta mai suna Mista Obioma Nwogwgwu, bisa zargin neman lalata da wata dalibar ‘yar shekara 17. Kungiyar kare
Tsohon Ministan Sadarwa na Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami, ya bayyana alhininsa kan ibtila’in da ya afkawa wasu ‘yan kasuwa a kasuwar wayoyi ta Pantami, inda gobara ta kona musu
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, a matsayin “bala’i” ga jam’iyyar PDP, yana mai kira da a gaggauta a kore shi
Gwamnatin Jihar Kano ta yi gargaɗi ga matasa masu tayar da tarzoma da tada hankali a cikin birnin, tana mai cewa ba za ta ƙara lamuntar rashin bin doka da
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya bayyana cewa hadakar jam’iyyun adawa da ke kokarin kifar da gwamnatin APC mai ci ba za ta fuskanci barazana ba ko da
Rundunar ‘yan sanda tare da hadin gwiwar masu gadi da mafarauta sun kama dagacin kauyen Guiwa da ke karamar hukumar Mashegu a jihar Neja tare da wasu mutane 13 bisa
Gwamnatin jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal ta biya dukkan basussukan da gwamnatocin da suka gabace ta suka bari na biyan kuɗin jarabawa ga hukumomin WAEC da NECO, wanda
Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka tsere daga gidajensu, sakamakon sabbin hare-hare da aka kai kauyukan Munga da Magami da ke karamar hukumar
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC Ltd) ya bayyana cewa daga yau Asabar, 24 ga Mayu, 2025, za a rufe Matatar Mai ta Fatakwal don gudanar da aikin gyara na
Rundunar ’yan sandan jihar Legas ta sake kama wani ɗan fursuna mai suna Kabiru Oyedun, wanda ya tsere daga gidan gyaran hali na Ilesa da ke jihar Osun. Oyedun, ɗan
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun hallaka mutane huɗu, ciki har da sojoji biyu, a wani hari da suka kai kauyen Ijaha Ikobi da ke ƙaramar hukumar Apa
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya sun bayyana goyon bayansu ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin sake tsayawa takarar shugabancin ƙasa a zaɓen 2027.
Wata kungiya mai suna Coalition for Good Governance and Accountability in the North-West (COGGAN), wacce ke fafutukar inganta shugabanci a yankin Arewa maso Yamma, ta bukaci Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda
Wasu matasa a garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun gudanar da zanga-zanga a ranar Talata a sakatariyar gwamnatin jihar, bayan harbin bindiga daga hannun wani dan sanda ya kashe
Kungiyar ISWAP mai da’awar jihadi ta kashe mutane 23 da suka hada da manoma da masunta a kauyen Malam Karanti, wanda ke da nisan kilomita biyar daga garin Baga a
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sanar da rufe sansanin ‘yan gudun hijira na Muna da ke Maiduguri, wanda ya dauki tsawon shekaru goma yana karbar dubban mutane
Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Alhaji Abdul Samad Rabiu, ya bayyana cewa kamfaninsa zai ci gaba da rage farashin shinkafa da sauran kayan abinci a Najeriya, yana mai cewa farashin ya
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta gayyaci Daraktan Hukumar Sufurin Jiragen Kasa ta Kasa (NRC), Kayode Opeifa, da kuma Daraktan Kamfanin Railway Property Management Company Limited, Timothy Zalanga, domin bayyana a
Wata kotu a jihar Adamawa ta bayar da umarnin tsare wani mutum mai suna Abubakar Abdulsalam, bisa zargin aikata lalata da wani yaro mai shekara 12 da kuma wasu ’yan
A wani sabon mataki na yaki da ‘yan ta’adda, sojojin Najeriya sun kaddamar da samame a jihohin Sokoto da Zamfara, karkashin shirin Operation FANSAN YANMA Phase V, inda suka lalata