Zaɓen 2023:Buhari ya isa Daura

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya isa mahaifarsa, Daura dake jihar Katsina inda zai kaɗa kuri’a a zaɓen shugaban kasa da za a gudanar ranar Asabar.

More from this stream

Recomended