Wata sabuwa: Gwamnatin Ebonyi Umahi shi ma ya yana son zama shugaban Najeriya

Gwamnan Jihar Ebonyi, David Umahi, shi ma ya bayyana wa Shugaba Muhammadu Buhari aniyarsa ta fitowa takarar shugabancin Najeriya a yau talata a Abuja.

Wannan na zuwa ne kwana guda bayan Bola Ahmed Tinubu ya bayyana tasa a aniyar.

Shin kuna ganin Mista Umahi zai iya samun nasara?

More News

Yadda Wasu ‘yan sanda su ka kama Mu’azu Magaji

Wasu 'yan sanda a Abuja, babban birnin Najeriya sun kama tsohon Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Mu'azu Magaji. Lauyansa da kuma iyalansa sun tabbatar wa...

Zaben 2023: Ko Tafiyar Win-Win Za Ta Iya Cin Zaben Gwamna A Kano ?

Win-Win Kano Sabuwa tafiyar ta matasa ce" wadannan sune kalaman, Engr Muazu Magaji Dansarauniya jagoran tafiyar gidan  siyasar da ake wa lakabi da Win-Win...

Ra’ayin ‘yan APC ya bambanta kan ɓangaren da zai karɓi mulkin Najeriya

A yayin da jam`iyyun siyasa a Najeriya ke duba yankin da za su bai wa takarar shugabancin ƙasar, tuni wasu daga yankin arewa suka...

Tinubu: Ina da ƙwarin gwiwar zama shugaban ƙasa a 2023

Uban jam'iyyar APC a Najeriya, Mista Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa yana da ƙwarin gwiwa game da burinsa na zama shugaban Najeriya a...