Tinubu ya dawo Najeriya bayan ziyarar Guinea Bissau

Shugaban kasa Bola Tinubu ya dawo Najeriya bayan ya hadu da shugaba Umaro Sissoco Embalo da jami’an gwamnatin Guinea Bissau domin murnar cikar su shekaru 50 da samun ‘yancin kai.

Shugaba Tinubu ya isa birnin Bissau ne a ranar Alhamis da misalin karfe 6 na safe domin bikin kuma ya samu kyakkyawar tarba a wajen taron da ya halarta bisa gayyatar da shugaba Embalo ya yi masa.

More from this stream

Recomended