Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana cewa babu wani laifi idan malamai suka shiga siyasa domin ba da gudummawa wajen inganta shugabanci. Gumi ya bayyana hakan
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana cewa babu wani laifi idan malamai suka shiga siyasa domin ba da gudummawa wajen inganta shugabanci. Gumi ya bayyana hakan
Lucky Aiyedatiwa ɗantakarar jam’iyar APC a zaɓen gwamnan jihar Ondo shi aka sanar a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar. Olayemi Akinwumi kwamishinan hukumar hukumar zaɓe
Gwamnan Jihar Filato Caleb Mutfwang ya nufi kotun koli domin neman hakkinsa bayan kotun daukaka kara ta ƙwace kujerar gwamna daga hannunsa. Idan ba a manta ba kotun daukaka kara
Ministan shari’a na Najeriya Abubakar Malami ya ce sabuwar dokar zabe da ake ci gaba da cece-kuce kanta, za ta iya haddasa ruduni ne kawai da kashe makudan kudade, don