Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya umarci kamfanonin da suke samar da siminti da su cigaba da sayar da simintin akan farashin da suke sayarwa a baya. Ministan Ayyuka, David
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya umarci kamfanonin da suke samar da siminti da su cigaba da sayar da simintin akan farashin da suke sayarwa a baya. Ministan Ayyuka, David
Gwamnatin tarayya ta ce kamfanonin da ke samar da siminti ba sa yin abin da ya dace wajen dakile hauhawar farashin siminti a kasar. Gwamnatin ta bayyana cewa ba za
Ministan ayyuka, David Umahi ya gayyaci masu kamfanonin siminti kan yadda farashin siminti ke cigaba da ƙaruwa a kasuwanni. A yanzu dai farashin siminti na yawo ne daga kan ₦8000
BUA Cement Plc ya dauki kwakkwaran mataki na rage farashin siminti, wanda zai fara aiki daga ranar 2 ga Oktoba, 2023, gabanin jadawalin farko. Kamfanin, a kokarin da ya yi