Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da mutuwar mutane 26 biyo bayan zargin barkewar cutar sanƙarau a kananan hukumomin Aleiro, Gwandu da kuma Jega. Cutar sanƙarau cuta dake shafar ƙwaƙwalwa da