Mary Amaechi mahaifiyar, Rotimi Amaechi tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ɗantakarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyar ADC ta mutu. A wata sanarwar da ofishin yaɗa labarai na tsohon gwamnan ya
Mary Amaechi mahaifiyar, Rotimi Amaechi tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ɗantakarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyar ADC ta mutu. A wata sanarwar da ofishin yaɗa labarai na tsohon gwamnan ya
Wasu ƴan bindiga da ake zargin yan bangar siyasa ne sun kai hari kan ayarin motocin, Rotimi Amaechi tsohon gwamnan jihar Ribas kuma jigo a jam’iyar ADC. Ƴan bindigar sun
Majalisar Dokokin Jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige Gwamna Siminalayi Fubara da Mataimakiyarsa, Ngozi Odu, daga mukamansu, bayan tsoma bakin Shugaban Kasa, Bola Tinubu. Majalisar ta ɗauki matakin ne
Shugaban jam’iyar APC na kasa,Nentawe Yilwatda ya ce Siminalayi Fubara gwamnan jihar Rivers shi ne jagoran jam’iyar APC a jihar. Yilwatda ya bayyana haka ne lokacin da ake zantawa da
Jam’iyar APC ta lashe kujerun ciyamomi 20 na kananan hukumomin jihar Ribas a zaben jihar da aka gudanar. Hukumar zabe mai zaman kanta jihar RSIEC ce ta gudanar da zaben
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Ribas(RSIEC) ta sanar da ranar 30 ga watan Agusta a matsayin sabuwar ranar da za a gudanar da zaben kananan hukumomin jihar. Tun
Siminalayi Fubara, dakataccen gwamnan jihar Ribas a ranar Talata ya ziyarci shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a gidansa dake Lagos. Ziyarar na zuwa ne mako guda bayan da gwamnan ya
Dakataccen gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara ya dawo birnin Fatakwal a ranar Juma’a bayan hutun mako biyu da yayi a kasashen waje. Fubara ya sauka a filin jirgin saman kasa
Siminalayi Fubara dakataccen gwamnan jihar Ribas ya ce bashi da wata alaƙa da wata ƙungiya ta masu tayar da kayar baya a yankin Neja Delta. Akwai dai zargin da ake
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya ce shi da wasu ƴan adawa za su samar da wata haɗaka ta jam’iyyu da za ta ƙwace mulki daga jam’iyar APC a
An ji ƙarar fashewar wani abu da ake kyautata nakiya ce akan babban bututun mai na Trans Niger Pipeline dake garin Bodo a ƙaramar hukumar Gokana ta jihar Rivers. Lamarin
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Ribas (RSIEC) ta bayyana ranar 9 ga Agusta, 2025, a matsayin ranar da za a gudanar da sabon zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi a
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce ta kori ɗaya daga cikin jami’anta mai suna Insifekta Michael Odey da ke da hannu wajen karbar kudi a hannun wani. Hakazalika, ta