Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a birnin tarayya Abuja ta yanke wa mutane 4 hukunci a cikin mutane biyar da suka kai harin ta’addanci a wata coci dake garin Owo

Wasu yan bindiga da tsakar daren ranar Talata sun kashe wasu mutane 6 yan arewacin kasarnan a yankin sabo dake Akure babban birnin jihar Ondo. Tuni aka yi jana’izar mutanen