Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya sanya dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 12 a Minna babban birnin jihar domin dakile karin tashin hankali da karya doka da oda. Gwamnan ya sanar da hakan ne lokacin da ya karɓi bakuncin Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, a ziyarar ta’aziyya da ya kai jihar kan […]





