Wasu ‘yan sanda a Abuja, babban birnin Najeriya sun kama tsohon Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Mu’azu Magaji. Lauyansa da kuma iyalansa sun tabbatar wa BBC cewa an kama tsohon