Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ba tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, izinin tafiya birnin Dubai domin duba lafiyarsa da kuma yi masa tiyata. Mai shari’a Sylvanus Oriji
Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ba tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, izinin tafiya birnin Dubai domin duba lafiyarsa da kuma yi masa tiyata. Mai shari’a Sylvanus Oriji
Kotun Daukaka Kara ta sauraron karar zaben kananan hukumomi a Jihar Benue, wadda ke zama a gidan NBA da ke Abuja, na shirin yanke hukunci kan wasu korafe-korafe da suka
Wata kotun majistare da ke zaune a Akure, babban birnin jihar Ondo, ta ba da umarnin a tsare wani mutum mai suna Moses Udoh a gidan yari bisa zargin cin
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gargadi Bankunan Ajiya na Kudi kan boye kudi da karkatarwa, yana mai cewa irin wannan aiki za iya jawo hukunci mai tsanani. A wata sanarwa
Dakarun sojojin Najeriya a wani samame daban-daban da suka kai a jihohin Zamfara da Katsina sun kashe ‘yan ta’adda 11. A garin Zamafara, an kai samame maboyar wani shugaban ‘yan
Wata mata ‘yar kasar Uganda, Safina Namukwaya, ‘yar shekaru 70, ta haifi wasu tagwaye – namiji da mace, bayan da suka samu juna biyu ta hanyar maganin hadi, kamar yadda