Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun ce kudirin biyan mafi karancin albashi na Naira 60,000 da gwamnatin tarayya ta yi ba zai dore ba kuma ba za su iya aiwatarwa ba.
Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun ce kudirin biyan mafi karancin albashi na Naira 60,000 da gwamnatin tarayya ta yi ba zai dore ba kuma ba za su iya aiwatarwa ba.
Wata tawagar kungiyar gwamnonin Najeriya sun kaiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara a birnin Lagos. Da yammacin ranar Alhamis ne Tinubu ya isa Lagos daga Abuja cikin jirgin shugaban
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnonin da suka yi mulki tare a shekarar 1999. Ganawar da yayi da tsofaffin gwamnonin ta gudana ne a fadar shugaban kasa