Mutane 6 aka samu nasarar cetowa daga cikin baraguzan ginin wani bene da ya ruguzo a yankin Alakija dake ƙaramar hukumar Amuwo-Odofin ta jihar Lagos. Gbenga Omotosho kwamishinan yaɗa labarai
Mutane 6 aka samu nasarar cetowa daga cikin baraguzan ginin wani bene da ya ruguzo a yankin Alakija dake ƙaramar hukumar Amuwo-Odofin ta jihar Lagos. Gbenga Omotosho kwamishinan yaɗa labarai
Masu aikin ceto sun samu nasarar ceto, Aliyu Salisu wani dan kasar Jamhuriyar Nijar daga cikin baraguzan ginin bene mai hawa uku da ya ruguzo bayan da ya shafe sama
Mutane da dama aka bada rahoton sun maƙale a cikin baraguzan wani ginin bene mai hawa uku da ya ruguzo dake layin Orumeta a yankin unguwar Ojudu-Berger dake jihar Lagos.
Mutane biyu aka tabbatar da sun mutu a yayin da wasu shida suka ji mummunan rauni bayan da wani ginin bene hawa uku ya ruguzo a unguwar Odoriwu dake jihar
Wani ginin bene mai hawa biyu da ake aikin ginawa a yankin Ikotun dake Lekki a jihar Legas ya ruguzo da daren ranar Talata. Mutane biyu maza biyu aka tabbatar
Wani ginin bene mai hawa biyu dake yankin Kubwa a birnin tarayya Abuja ya rufto da safiyar ranar Asabar. Rahotanni sun bayyana cewa an samu nasarar ceto mutane biyu daga