Kotun dake sauraron ƙararrakin fyaɗe da kuma cin zarafin matan aure a jihar Lagos ta yankewa wani mai suna, Nuruddeen Nasiru ɗaurin rai da rai bayan da aka same shi
Kotun dake sauraron ƙararrakin fyaɗe da kuma cin zarafin matan aure a jihar Lagos ta yankewa wani mai suna, Nuruddeen Nasiru ɗaurin rai da rai bayan da aka same shi
An kama wani malamin makarantar sakandire a jihar Ogun, Lateef Olaniran bisa zargin yi wa wata budurwa fyade. Olaniran, dan asalin karamar hukumar Ipokia ta jihar Ogun, malamin lissafi ne
Wani jami’in ‘yan sanda mai bincike (IPO), ASP Babatunde Ashifat, a ranar Talata, ya shaida wa wata kotun laifuka da cin zarafin gida da ke Ikeja yadda wani Jelili Lawal
Kotun laifukan lalata da cin zarafin cikin gida a jihar Legas da ke zamanta a Ikeja a ranar Talata ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai ga daraktan kula da lafiya na
Kamar kowane mako, mukan tattaro muku wasu abubuwan da suka faru a ƙarshen mako, a wannan makon ma, mun tattaro muku muhimman abubuwan da suka faru daga 13 ga watan