Wata kotun majistire dake zamanta a Nomansland jihar Kano ta tura, Abdulmajid Danbilki Kwamanda ya zuwa gidan yari. Alkalin kotun mai shari’a, Aminu Magashi shi ne ya zartar da hukuncin