All stories tagged :
#SecureNorth
Featured
Yan sanda sun gano wani bom da bai fashe ba a...
Rundunar yan sandan jihar Borno ta ce jami'an ta sun samu nasarar gano wani bom da bai fashe ba a wata gona dake karamar hukumar Dikwa ta jihar.
A wata sanarwa ranar Litinin, Nahum Daso mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar ya ce jami'an sun gano bom din...