All stories tagged :
#SecureNorth
Featured
Ministan kudi ya dawo Najeriya bayan ganin likita a kasar waje
Wale Edun ministan kudi na Najeriya ya dawo gida Najeriya bayan da yaje wata ziyara kasar waje.
Wani fefan bidiyo da ake yaÉ—awa ya nuna ministan a otal din Frazer Suites dake Abuja.
An bada rahoton cewa ya yi wata ganawar sirri da wata tawagar wakilan kasar Qatar a ranar Lahadi...