All stories tagged :
Religious
Featured
Sojojin Najeriya Sun Yi Kwanton Bauna Wa ‘Yan Boko Haram A...
Dakarun Sojin Najeriya karkashin Operation HADIN KAI sun yi wa ayarin kayan aiki na Boko Haram/ISWAP kwanton bauna a Jihar Borno, inda suka kashe ‘yan ta’adda 21 a yankunan Sojiri da Kayamla.Sojojin sun bayyana cewa sun samu sahihan bayanan sirri da ke nuna cewa sama da ‘yan Boko Haram...
















