All stories tagged :
Religious
Featured
Gobara Ta Lalata Shago Fiye da 500 a Kasuwar Shuwaki, Kano
Hukumar Kula da Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da barkewar gobara mai girma da ta lalata fiye da shagunan wucin gadi 500 a Kasuwar Shuwaki dake karamar hukumar Gari ta jihar Kano.A cewar wata sanarwa da kakakin hukumar, ACFO Saminu Yusif Abdullahi, ya fitar a ranar Alhamis, lamarin...
















