All stories tagged :
Politics
Featured
Shettima ya dawo Najeriya bayan ziyarar aiki kasashen Guinea da Switzerland
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo gida birnin tarayya Abuja bayan ya shafe kusan mako guda a kasashen Guinea Conarkry da kuma Switzerland.
Shettima ya sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja da ya wakilci shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a wurin bikin rantsar da, Mamadi Doumbouya...



![Oyo 2019: Abiodun Bamigboye emerges SPN guber candidate [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/09/1538249494_Oyo-2019-Abiodun-Bamigboye-emerges-SPN-guber-candidate-PHOTOS.jpg)











