All stories tagged :
Politics
Featured
Jirgin sojan saman Najeriya ya sake kashe fararen hula a jihar...
Akalla fararen hula biyu aka ruwaito an kashe bayan da wani jirgin yaki ya bude wuta kan jama'ar gari a kauyen Kurgi dake karamar hukumar Mariga ta jihar Niger.
Lamarin marar dadin ji da ya faru a ranar Juma'a 25 ga watan Janairu ya kuma jikkata mutane da dama.
Wani...






![Gov. Ikpeazu sworn in as Abia Governor for second term [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1559130727_18_Gov.-Ikpeazu-sworn-in-as-Abia-Governor-for-second-term-PHOTOS.jpg)









