All stories tagged :
Politics
Featured
‘Yan Sandan Yobe Sun Kai Samame Ma’ajiyar Miyagun Ƙwayoyi, Sun Kama...
Rundunar 'Yan Sandan jihar Yobe ta kama wani da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi bayan ta kai samame wata ma'ajiyar ƙwayoyi a ƙauyen Danchuwa da ke ƙaramar hukumar Potiskum.A yayin samamen, jami'an sun ƙwato kwali 8 na miyagun ƙwayoyi iri daban-daban, buhuna 1 da rabi na allunan Tramadol...













