All stories tagged :
Politics
Featured
Gwamnatin Adamawa ta saka dokar hana fita a karamar hukumar Lamurde
Gwamnatin jihar Adamawa ta saka dokar hana fita ta tsawon sa'o'i 24 a karamar hukumar Lamurde biyo bayan rikici a tsakanin al'ummomin Chobo da Bachawa.
A wata sanarwa ranar Lahadi, Mr Humwashi Wonosikou mai magana da yawun gwamnan jihar, Ahmadu Fintiri ya ce gwamnatin ba za ta zuba ido wasu...





![National Assembly's 2018 budget published [SEE DETAIL]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/National-Assemblys-2018-budget-published-SEE-DETAIL.jpg)










