All stories tagged :
Politics
Featured
El-Rufa’i Ya Shawarci Mutanen Zamfara Su Shiga Jam’iyyar ADC Domin Fuskantar...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya yi kira ga mutanen Jihar Zamfara da su shiga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) domin hada karfi da karfe wajen magance matsalolin tsaro da tattalin arziki a jihar da ma kasa baki daya.El-Rufa’i ya yi wannan kira ne a yayin da...














