All stories tagged :
Politics
Featured
MSF Ta Nuna Damuwa Kan Ƙaruwar Tamowa A Kebbi
Ƙungiyar likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta ce ana ci gaba da samun ƙaruwar yaran da ke fama da rashin abinci mai gina jiki a jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.Ƙungiyar ta bayyana cewa matsalar tamowa na barazana ga rayuwar yara ƙanana a jihar da ma...
















