All stories tagged :
Politics
Featured
Dakarun sojan Najeriya sun kashe yan ta’adda da dama a Borno
Dakarun sojan Najeriya sun kashe akalla yan ta'adda 30 a wasu jerin hare-haren ta sama da su ka kai musu a yankin tafkin Chadi a jihar Borno.
A cewar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro a yankin tafkin Chadi ya bayyana cewa gamsassun bayanan sirri da aka tattara...




![Speaker Gbajabiamila appoints Media Aide, others [See Names]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/07/Speaker-Gbajabiamila-appoints-Media-Aide-others-See-Names.jpg)











