All stories tagged :
Politics
Featured
Mutum 22 Sun Rasu A Hatsarin Mota A Nijar
Aƙalla mutum 22 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu kusan 40 suka samu raunuka sakamakon taho-mu-gama tsakanin motocin bas biyu a kusa da Madawa, kudancin Nijar.Ma’aikatar Sufuri ta Nijar ta bayyana cewa mutum 17 daga cikin waɗanda suka mutu sojoji ne da ke cikin ɗaya daga cikin motocin.Mahukunta...
















