All stories tagged :
Politics
Featured
Makinde Ya Gode Wa Tinubu Da Jami’an Tsaro Kan Ceto Dalibai...
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya gode wa Shugaba Bola Tinubu da jami'an tsaro bisa nasarar ceto ɗalibai da malamai da aka sace a ƙaramar hukumar Oriire.An kuɓutar da mutanen ne bayan sun shafe kwanaki 56 a hannun masu garkuwa da mutane. Sojoji, jami'an DSS da 'yan sanda ne...















