Kwamishinan KuÉ—i Na Bauchi Ya Samu Gagarumar Tarba Bayan Samun Belin...
Daruruwan magoya baya sun hallara a Filin Jirgin Sama na Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi a ranar Alhamis domin tarbar Kwamishinan KuÉ—i na jihar, Dokta Yakubu Adamu, bayan dawowarsa daga Abuja.Kwamishinan ya dawo jihar ne bayan Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba shi beli a...

Sojoji Sun Yi Ajalin ’Yan Ta’adda Shida, Sun Ceto Yarinya A...
Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda shida tare da ceto wata yarinya da aka sace a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara.Aikin sojan ya gudana ne a dajin Sububu ta hannun dakarun 8 Division Garrison Strike Force karkashin Operation FANSAN YAMMA.A wata sanarwa da jami’in yada labarai na rundunar,...
Likotoci sun dakatar da shiga yajin aiki a ranar Litinin
Kungiyar NARD ta likitoci masu neman kwarewa ta janye yajin aikin da ta yi shirin fara yi a ranar Litinin 12 ga watan Janairu.
Kungiyar ta sanar da janye batun shiga yajin aikin ne a cikin wata sanarwa da sakataren kungiyar Shuaibu Ibrahim ya fitar a ranar Lahadi.
Tun da farko...




