Sojoji Sun Yi Ajalin ’Yan Ta’adda Shida, Sun Ceto Yarinya A...
Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda shida tare da ceto wata yarinya da aka sace a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara.Aikin sojan ya gudana ne a dajin Sububu ta hannun dakarun 8 Division Garrison Strike Force karkashin Operation FANSAN YAMMA.A wata sanarwa da jami’in yada labarai na rundunar,...

Gwamnan Kano ya gana da Tinubu
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a fadar Aso Rock dake Abuja.
Rahotanni sun bayyana cewa anga gwamnan sanye da shigarsa ta farar babbar riga  da kuma jar hula ta Kwankwasiya a lokacin da yake shiga ofishin shugaban kasa da karfe 04:13...
Likotoci sun dakatar da shiga yajin aiki a ranar Litinin
Kungiyar NARD ta likitoci masu neman kwarewa ta janye yajin aikin da ta yi shirin fara yi a ranar Litinin 12 ga watan Janairu.
Kungiyar ta sanar da janye batun shiga yajin aikin ne a cikin wata sanarwa da sakataren kungiyar Shuaibu Ibrahim ya fitar a ranar Lahadi.
Tun da farko...




