All stories tagged :
News
Featured
Sojoji Sun Kqshe ’Yanbindiga 45 Bayan Harin Wani Kauye A Katsina
Jami’ai a arewacin Najeriya sun ce sojojin ƙasar sun kashe ’yanbindiga 45 da suka kai hari wani ƙauye a jihar Katsina.Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a yammacin ranar Juma’a, kamar yadda hukumomin jihar suka tabbatar.Tun da farko, an ce ’yanbindigar sun fito ne daga jihar Zamfara mai...















