All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Sanda Sun Daƙile Wani Harin Ƴan Bindiga A Katsina
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta ce ta tarwatsa wani yunkurin harin ’yan bindiga a hanyar Kandawa zuwa Dankar da ke Karamar Hukumar Batsari, inda ta kwato bindigogin AK-47 guda biyu, harsasai 24 da babur.Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, Abubakar Sadiq, ya bayyana hakan a ranar Asabar. Ya...



![Hazard pictured with Real Madrid shirt ahead of £115m move [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/Hazard-pictured-with-Real-Madrid-shirt-ahead-of-£115m-move-PHOTO.jpeg)











