All stories tagged :
News
Featured
Shugabannin Tijjaniya daga Aljeriya da Senegal sun kaiwa Tinubu ziyarar ta’aziyar...
Shugabannin Darikar Tijjaniya daga ƙasashen Aljeriya, Najeriya da kuma Senegal sun ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu domin yi masa ta'aziyar rasuwar, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Tawagar malaman dake wakiltar majalisar koli ta Tijjaniya sun gana da Tinubu a fadar Aso Rock dake Abuja a ranar Juma'a.
Majalisar ta ce tana...




![AFCON 2019: Nigerians react as Rohr drops Iheanacho, others from Super Eagles final squad [Full list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/AFCON-2019-Nigerians-react-as-Rohr-drops-Iheanacho-others-from-Super-Eagles-final-squad-Full-list.jpeg)











