All stories tagged :
News
Featured
Rikicin ADC: Bangaren David Mark Ya Zargi Nafiu Bala Da Kokarin...
Bangaren jam’iyyar ADC ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark, ya zargi Nafiu Bala da ƙoƙarin yin tasiri a harkar shari’a bayan kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage shari’ar rikicin shugabancin jam’iyyar ba tare da sanya sabuwar rana ba.Nafiu Bala, tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar na ƙasa, ya...













