All stories tagged :
News
Featured
Ƴanbindiga Sun Sace Daliban JAMB 14 A Jihar Benue
Wasu ƴanbindiga sun yi garkuwa da ɗalibai da ke kan hanyarsu ta zuwa rubuta jarrabawar shiga jami’a (JAMB) a jihar Benue, lamarin da ke ƙara nuna matsalar tsaro a ƙasar.Rundunar ƴansandan jihar ta tabbatar da cewa an sace fasinjoji 14, ciki har da ɗaliban da abin ya shafa.Da yake...














