All stories tagged :
News
Featured
Peter Obi ya ziyarci Kwankwaso a Kano
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Engr Rabi'u Musa Kwankwaso a ranar Lahadi ya karbi bakuncin tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin jam'iyar Labour Party a zaɓen 2023,Peter Obi a gidansa dake Kano.
Sauran yan siyasar dake tare da Obi a yayin ziyarar sun haÉ—a da gwamnan...
















