All stories tagged :
News
Featured
Gobara ta kone wani sashe na kasuwar Fika
Wata gobara da ta kama ta cinye wani sashe na babbar kasuwar Fika dake karamar hukumar Fika ta jihar Yobe inda ta kone kayayyaki da kuma kassara hada-hadar kasuwanci.
Gobarar wacce ta fara da tsakar daren ranar Litinin ta kone shaguna masu yawa da kuma rumfuna.
Da yake tabbatar da faruwar...
















