All stories tagged :
News
Featured
Akwai Yiwuwar Sake Barkewar Yaki Tsakanin Iran Da Amurka – Jami’in...
Wani babban jami’in sojin Iran, Mohammad Jafar Asadi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar sake ɓarkewar yaƙi tsakanin ƙasarsa da Amurka.Kamfanin dillancin labarai na Fars ya rawaito Asadi, wanda mamba ne a rundunar sojin Iran ta ‘Khatam al-Anbiya command center’, yana cewa, "Akwai yiwuwar ɓarkewar sabon yaƙi tsakanin Iran da...








![Solskjaer includes Ighalo in Europa League squad [Full list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/02/Solskjaer-includes-Ighalo-in-Europa-League-squad-Full-list.jpg)




