All stories tagged :
News
Featured
Sojoji sun kama tsohuwa yar shekara 65 dake kai wa ƴan...
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kama Hauwa Abdulaziz wata mata mai shekaru 65 wacce ake zargi da yiwa mayakan Boko Haram safarar miyagun kwayoyi a jihar Borno.
An kama matar ne a ranar Juma'a a karamar hukumar Askira Uba ta jihar.
A wata sanarwa da aka fitar ranar Lahadi,...















