All stories tagged :
News
Featured
Gwamnatin Kebbi Ta Sake BuÉ—e Makarantar Sakandaren Yan Mata ta Maga
Gwamnatin jihar Kebbi ta sanar da sake buÉ—e Makarantar Sakandaren Yan Mata dake Maga watanni bayan da aka yi garkuwa da wasu É—aliban makarantar su 24.
An rufe makarantar ne a cikin watan Nuwamba bayan sace É—aliban makarantar wadanda jami'an tsaro suka kubutar daga bisani bayan sun shafe kwanaki a...















