All stories tagged :
News
Featured
Sojoji sun kubutar da yan mata 12 daga hannun mayakan ISWAP...
Dakarun sojan rundunar Operation Hadin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun samu nasarar ceto wasu yan mata 12 da mayakan kungiyar ISWAP su ka yi garkuwa da su daga gundumar Mussa a karamar hukumar Askira Uba ta jihar Borno.
Yan ta'addan sun yi...











![Timi Dakolo makes shocking revelation about his marriage, Pastor Biodun, COZA [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/07/Timi-Dakolo-makes-shocking-revelation-about-his-marriage-Pastor-Biodun-COZA-VIDEO.jpg)




