All stories tagged :
News
Featured
‘Yan Sanda a Bauchi Sun Kama Wani Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Tare...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ta cafke wani da ake zargi da dillancin miyagun ƙwayoyi, Ogbu Simon, a ƙaramar hukumar Ningi, inda ta kuma kwato ƙwayoyi masu yawa da ƙimar su ta kai kusan naira miliyan 12.2.Cikin bayanin da Jami’in Hulɗa da Jama’a na rundunar, CSP Mohammed Wakil,...







![Daily Post, others win big at African Advancement Forum Award in London [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/1574429738_Daily-Post-others-win-big-at-African-Advancement-Forum-Award-in-London-PHOTOS.jpg)







