All stories tagged :
News
Featured
Tinubu ya rantsar da Aminu Yusuf a matsayin shugaban hukumar kidaya...
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da Aminu Yusuf a matsayin shugaban Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC).
An rantsar da sabon shugaban ne a yayin wani gajeren biki da akayi a zauren taron majalisar zartarwa ta tarayya a ranar Laraba gabanin fara taron majalisar.
A ranar 21 ga watan Oktoba...









![Bayelsa decides 2019: Goodluck Jonathan's kinsmen celebrate PDP's defeat [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/Bayelsa-decides-2019-Goodluck-Jonathans-kinsmen-celebrate-PDPs-defeat-VIDEO.jpg)






