All stories tagged :
News
Featured
Ƴansanda a Najeriya Sun Kama Mutane Biyu Kan K¡san Wata Mata...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo ta tabbatar da kama wasu mutane biyu bisa zargin hannu a kisan wata mata mai shekara 62 a birnin Ibadan.Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar, Olayinka Ayanlade, ya fitar a ranar Juma’a.Rahotanni sun nuna cewa...


![Fire razes popular RCCG church auditorium in Lagos [video]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/05/Fire-razes-popular-RCCG-church-auditorium-in-Lagos-video.jpg)













