All stories tagged :
News
Featured
Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 6 a Benue
Da asubahin ranar Talata ne wasu yan bindiga suka yi garkuwa da wasu matafiya shida a kusa da kauyen Kula dake kan lalatacciyar hanyar Naka zuwa Makurdi a karamar hukumar Gwer West ta jihar Benue.
A cewar jaridar Daily Trust tuni masu garkuwar suka tuntubi iyalan mutanen sa'o'i biyu...


![FG releases 2018 polytechnic ranking [SEE TOP 10]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/FG-releases-2018-polytechnic-ranking-SEE-TOP-10.jpg)












