All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Najeriya Sun Makale A Afirka Ta Kudu Saboda Jinkirin Jigilarsu...
Daruruwan ’yan Najeriya da suka nemi a dawo da su daga Afirka Ta Kudu bayan hare-haren ƙiyayya ga baƙi na fama da matsaloli sakamakon jinkirin jiragen kwaso da gwamnatin tarayya ta shirya.Ƙungiyar ’Yan Najeriya a Afirka Ta Kudu (NICASA) ta bayyana cewa mutane da dama sun fito daga jihohi...






![Oyo 2019: Abiodun Bamigboye emerges SPN guber candidate [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/09/1538249494_Oyo-2019-Abiodun-Bamigboye-emerges-SPN-guber-candidate-PHOTOS.jpg)








